ZAMANTAKEWA: Hakkin 'Yan Jarida Na Hada Kan Mabiya Addinai, Afrilu 24, 2024

Zainab Babaji

JOS, NAJERIYA - Shirin Zamantakewa na wannan mako ya tattauna ne kan hakkin 'yan jarida na hada kan mabiya addinai.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Hakkin 'Yan Jarida Na Hada Kan Mabiya Addinai, Afrilu 24, 2024