ZAMANTAKEWA: Mu’amalar Dalibai Da Wadanda Ba Addini Ko Kabila Daya Ba, Afrilu 03, 2024

Zainab Babaji

JOS, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun tattauna ne da dalibai akan mu'amularsu da wadanda ba addini ko kabilarsu daya ba domin ganin ko akwai fahimta da daidaito.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Mu’amalar Dalibai Da Wadanda Ba Addini Ko Kabila Daya Ba, Afrilu 03, 2024.mp3