ZAURAN VOA: Dokoki 44 Da Majalisun Dokokin Jihohin Najeriya Suka Ki Amincewa Da Su, Kashi Na Biyu - Nuwamba 13, 2022

Medina Dauda

A cikin shirin na wannan makon, ayarin sun tattauna akan batun ba kananan hukumomi cin gashin kai, wanda jihohi 25 suka ki amincewa da shi. Babban lauyan kasa Dokta Barista Mainasara Kogo Ibrahim Umar ya bada shawarar a hade zaurukan Majalisar Kasa su zama zaure daya, wato Majalisar Dattawa da ta Wakilai ke nan, domin a kowace jiha majalisa daya ake da ita. Mainasara yana ganin yin haka zai rage yawan kudaden da ake kashewa a gudanar da zaurukan.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAURAN VOA: Dokoki 44 Da Majalisun Dokokin Jihohin Najeriya Suka Ki Amincewa Da Su PT2