ZAUREN MATASA: Darasi Ga Matasan Kamaru Akan Rayuwa Da Ci Gaban Kasa, Nuwamba 06, 2023

Nasiru Adamu

ABUJA, NIGERIA - A shiri Zauren Matasa na wannan makon kashi na karshe a jamhuriyar Kamaru mun tattauna da matasa akan muhimmanin darasi kan rayuwa da amfani da shi ta hanyar samun ci gaban kasa.

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Darasi Ga Matasan Kamaru Akan Rayuwa Da Ci Gaban Kasa, Nuwamba 06, 2023.mp3