Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN MATASA: Darasi Ga Matasan Kamaru Akan Kishin Kasa, Oktoba, 16, 2023


Nasiru Adamu
Nasiru Adamu

ABUJA, NIGERIA - A Zauren Matasa na wannan makon, mun sauka ne Kamaru inda muka tara matasa don zantawa kan wani muhimmin darasi da amfani da shi ta hanyar da ta dace zai kawo riba amma akasin haka, kazali zai iya haifar da akasi.

Wannan darasi kuwa shi ne kishi. Idan matasa za su yi kishin kasa ko kishin samun abun dogaro da kai ko ilimi za su rabauta, amma matukar kishi ne da zai kawo hassada ko kiyayya to ba shakka za a iya samun dana-sani.

Saurari cikakken shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

ZAUREN MATASA: Darasi Ga Matasan Kamaru Akan Kishin Kasa, Oktoba, 16, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:13 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG