Ziyarar Sakataren gwamnatin Amurka Anthony Blinken A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya yaye kallabin sababbin kudurorin Amurka sa'adda yake jawabi ga jami'an diflomasiyya da na gwamnatoci a sakatariyar kungiyar raya kasashen Afirka ta yamma wato ECOWAS a Abuja, babban birnin Najeriya, inda ya ke ci gaba da ziyara.