Babi na karshe na bitar amsoshin tambayoyin da mu ka gabatar a shekarar 2023, zai tabo tarihin Saudiyya, tarihin Masarautar Nupe, da kuma asalin iska ko guguwa.
Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da mutuwar wani mutum da ake zargi da kisan kishi wanda ya ke gudun gurfana gaban kotun bin kadin manyan laifuka ta duniya.
Shugaban Amurka Joe Biden ya ce “dole a kare” asibitocin da ke cikin Gaza, yayin da sojojin Isira’ila ke ci gaba da auna cibiyoyin lafiya a wannan yankin kasar ta Falasdinawa, bisa zargin cewa Hamas na rabewa da su.
Yawan juyin mulki da ake yi a nahiyar Afurka da yawan faduwa da darajar naira ke yi, su ne al'amuran da masana za su amsa ma na tambayoyi a kai a wannan karon.
Tambayoyinmu na yau biyu ne: Da daya a kan rikicin Sudan ne, wanda zuwa yanzu ya yi sanadin mutuwar daruruwan mutane. Na biyu kuma akan fari (bushewar gonaki) ne
Domin Kari