Yau za a ji karshen amsar wannan muhimmiyar tambaya kan dalilan wasu kasashe rainon Faransa na canza sheka.
A Nuwamban bara, Kungiyar ta EEA ta bada sanarwar cewa mutane dubu biyu da talatin da takwas ne suka mutu da kananan shekaru a shekara ta 2020 a Tarayyar Turai da ya hada da kasar Iceland, Leichtenstein, Norway, Switzerland da Turkiyya.
Baya ga amsar tambaya kan inda aka fi tsawon sa'o'in azumi da kuma inda aka fi gajartar lokacin, akwai kuma maimaicin amsar tambaya kan dalilan kasashen Mali da Burkina Faso na karkata daga Faransa zuwa ga Rasha
Yau ma mu na tafe da amsoshin tambayoyi masu kayatarwa - Kama daga tambayar da ta shafi tarihin zababben Shugaban Najeriya zuwa wadda ta shafi tashar jirgin ruwa ta kan tudu.
Yau mun zo ma ku da amsoshin tambaya kan hikimar mallakar makamin nukiliya. Ma'ana: me ya sa kasashe kan bukaci mallakar wannan mugun makamin?
Wannan makon ma mun zo ma ku da amsoshin wasu muhimman tambayoyi game da gidajen sarautar Zazzau.
Yau mu na tafe da kashi na biyu kuma na karshe na Amsoshin Tambayoyi kan daya daga cikin muhimman kasashen duniya masu dinbin tarihi: Saudiyya. Sannan akwai dan takaitaccen tarihin OPEC.
Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO), jiya Laraba ta ce tana kira ga kasar China, da ta yi karin bayani kan yaduwar da cutar COVID-19 ke yi a kasarta.
Yau mu na tafe da amsoshin tambayoyi kan daya daga cikin muhimman kasashen duniya masu dinbin tarihi: Saudiyya
Kamar yadda aka saba, wannan karon ma mun samo maku amsoshin wasu tambayoyi masu muhimmanci --- kan takaitaccen tarihin Malam (Sarki) Bawa Jangwarzo; da kuma yadda gidajen jaridu ke samun kudaden gudanar da harkokinsu.
Wannan makon mun kammala gabatar ma ku da amsoshi kan batun gado da magada. Sannan kuma mu ka hada da amsar tambaya kan tasirin dala a hada hadar kudi na cinakayya ta kasashen duniya, inda kusan dalar ta zama ma'aunin darajar kowace takardar kudi.
Kamar yadda mu ka saba, wannan karon ma mun zo ma ku da amsar wata muhimmiyar tabaya, wadda ta shafi rabon gado a Musulunci.
Kamar yadda mu ka saba, yau ma mun zo ma ku da amsa kan wasu muhimman tambayoyi kan cutar kyandar biri da kuma takaitaccen tarihin Masarautar Rano
Yau filin ya zo da amsoshi kan muhimman tambayoyi kamar yadda aka yi buga kudi ke da tsada a Najeriya da kuma harsuna mafiya tasiri a Afurka.
Yau ma filin ya zo da maudu'i mai kayatarwa: Tambaya da amsa kan yadda kungiyoyi masu zaman kansu ke samun kudaden da su ke gudanar da ayyukansu.
Yau mun zo ma ku ne da kashi na biyu kuma na karshe na amsar tambaya kan yadda dangantakar Rasha da kasashen Mali da Burkina Faso za ta kasance saboda harsunansu daban, takardun kudinsu ma daban.
Yau mun zo ma ku ne da amsar tambaya kan yadda dangantakar Rasha da kasashen Mali da Burkina Faso za ta kasance ganin cewa takardar kudi daban ne kuma harshe ma daban.
Domin Kari