A ziyarar kanfe da shugaba Jonathan yakai a jihar Borno gwamnan jihar Kashim Shattima ya gargadin jamaar jihar Borno dama magoya bayan jamiyyar APC, da guji nuna rashin daa ga shugaba Goodluck Ebele Jonathan na Najeriya dama mukarabban sa wadanda zasu ziyarci jihar, domin kadda mar da yakin neman zaben sa.
Allah Yayi wa Sa’adatu Muhammad Fawu rasuwa a yammacin jiya Talata, a wani asibiti dake birnin Tarayyar Najeriya Abuja.
Hukumar hana cin hanci da karbar rashawa a Nigeria, ta shirya kama kakakin majalisar dokokin Jihar Ikkon Nigeria saboda zargin handame k