An Fara Gudanar Da Zabe Na 'Yan Majalisun Dokokin Tarayya A Najeriya
Hotuna daga Kanon Dabo na zaben da aka fara na 'yan majalisun dokokin tarayya, Asabar 9 Afrilu 2011
1
Masu zabe a mazabar Hotoron Arewa a Kano su na jiran a tantance su kafin su fara jefa kuri'unsu
2
Masu zabe sun yi layi domin tantancewa a Hotoron Kudu a Kano
3
Masu zabe a kofar mai Martaba Sarkin Kano, Ado Bayero
4
Matan da suka fito jefa kuri'unsu a Kano