An Fara Gudanar Da Zabe Na 'Yan Majalisun Dokokin Tarayya A Najeriya
Hotuna daga Kanon Dabo na zaben da aka fara na 'yan majalisun dokokin tarayya, Asabar 9 Afrilu 2011
5
Mazabar Hotoron Arewa a Kano, inda tun kafin 8 na safiya aka fara tantance masu jefa kuri'a.
6
Masu jefa kuri'a a mazabar Kofar Sarkin Kano
7
Masu zabe su na taruwa a wata mazaba a Hotoron Kudu a Kano
8
Mazabar "Tarauni Gardens" a Kano ana tantance sunayen masu zabe kafin su fara jefa kuri'unsu a zaben 'yan majalisar dokokin tarayya