Accessibility links

VOA 60 Afirka - Afrilu 16, 2013


Babban bankin duniya yace bunkasar tattalin arzikin a yammacin Afirka zai karu da sama da kaso 5 cikin dari a shekaru 3 masu zuwa. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG