Accessibility links

VOA 60 Afirka - Afrilu 22, 2013


Kasar Faransa na cigaba da janye sojojinta daga Mali, amma har yanzu ana ganin dakarunta a garin Gao dake gabashin wannan kasa. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG