Accessibility links

VOA 60 Afirka - Mayu 14, 2013


Kotu a birnin Ikko, ta yanke wa wani dan rundunar sojin juyin-juya halin Iran da abokin aikinsa dan Najeriya hukuncin dauri a gidan kaso, saboda hannayensu da aka samu a safarar makamai. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG