Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tarbar Manjo Hamza Al-Mustapha A Kano


Tarbar Manjo Hamza Al-Mustapha A Kano
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:39 0:00

Hotunan bidiyo dake nuna Manjo Hamza Al-Mustapha yana daga wa mutane hannu a cikin birnin kano, a lokacin da jerin gwanon motoci suka tarbe shi daga tashar jirgin saman Aminu Kano, ran Lahadi, 14 ga watan Yuli, 2013. Aliyu Mukhtar Kwalli ne ya aiko mana da hotunan bidiyo.

XS
SM
MD
LG