Akasarin Manyan Hanyoyin Mota da Suka Shiga ko Suka Fita Daga Maiduguri, Mayu 31, 2014
Akasarin manyan hanyoyin mota da suka shiga ko suka fita daga Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, sun zamo masu hatsarin gaske ga matafiya. Direbobi sukan yi gudu sosai, yayin da ba a cika ganin motoci kamar da ba a kan hanyoyin. Wannan hanyar Kano ce daga Maiduguri kafin a kai garin Beni Sheikh.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Afrilu 21, 2024
DARDUMAR VOA: Yadda Aka Tuna Da Matan Chibok A Legas