Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wata mai sayda kosai da ta tsallake rijitya da baya, a harin mota mai dauke da boma a kasuwar Maiduguri, 26 ga Mayu

Ladi Waziri, mai sayda kosai a gaban kasuwan kwastan a Maiduguri. Rumfanta yak one lokacin da bom din da ‘yan Boko Haram suka sa a motar ya fashe a Afrilu 2013. Fashewar bom din shine na biyu a cikin wata biyu. Am Ladi,ta tsalake rijiya da baya,koda yake har yanzu tana juyayin abokan cinikayyanta da wasu ‘yan kasuwa da suka mutu a harin.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG