Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mace-Macen Yara Kanana da Iyaye Mata


Iyaye Mata da yaran su

Ana hasaran kimanin kashi ashirin da biyar na yaran da ake haifar

Kimanin kashi ashirin da biyar a cikin dari na yawan yaran da ake Haifa a Najeriya ne ke mutuwa sanadiyar cututtuka dake da dangantaka da iyaye mata, da kuma cutar maleria.

Ministan kiwon lafiya na Najeriya, Dr, Haliru Alhassan ne ya bayan haka ga wakilin mu, a birnin Washington bayan da ya halarci taron akan kiwon lafiya inda kimanin kasashe ashirin da biyar daga Afirka da Asiya suka halarta.

Dr. Haliru Alhassan, yace alkaluma na nuni da cewa cutar malaria na kan gaba wajen sanadiyar mace-macen yara kanana da iyaye mata.

Yayi amfani da wannan damar waje kira ga jama’a dasu tsaftacen muhallinsu domin sauro samun wajen zama.

Mace-Macen Yara da Iyaye Mata - 4'01"

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG