Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na Biyu Ya Kafa Kwamiti Akan Ebola


Alhaji Muhammad Sanusi

Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi, na biyu ya kafa wani kwamitin wayarwa da jama’ar masarautar Kano kai dangane da cutar Ebola.

Mai martaba sarkin Kano , Alhaji Muhammad Sanusi, na biyu ya kafa wani kwamitin wayarwa da jama’ar masarautar Kano kai dangane da cutar Ebola.

Jami’in yarda labarai na kwamitin Alhaji Tijani Ado, yace babban abunda sarki ya umarce su shine, na wayar da kan alumar masarautar masamman wadanda ke karkara.

Da kuma tuntunbar Hakimai da dagatai da duk shuwagabanin aluma ta kowace bangare domin tabbatar da ganin cewa jama’a sun illimatu dagane da cutar ta Ebola.

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:15 0:00
Shiga Kai Tsaye

XS
SM
MD
LG