Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ina Kuka Saboda Najeriya - inji Mawaki


Bello Galadanchi - VOA HAUSA
Bello Galadanchi - VOA HAUSA

Bakon shirin Himma Bata ga Rago da Bello Galadanchi yake gabatarwa sunanshi Hassan Bakari, dan asalin Jamhuriyar Nijar ne, kuma mawaki ne wanda ya kware a tsare-tsaren harkokin al-adu anan Amurka.

A kashi na biyu a hirar da yayi da Muryar Amurka, Hassan ya bayyana yadda yake amfani da wakokinsa wajen fadakarwa akan matsalolin yammacin Afirka, musamman Janhuriyar Nijar.

Hassan yace “ina yi, kuma zan cigaba da yi. Domin a halin yanzu, akwai sabon fefen dana fiddo, akan hadin kai a Nijar.”

“Akwai wata waka dana fiddo, ita kuma domin zaman lafiya ne a Najeriya. Domin abinda ke faruwa a Najeriya, yana ci mana tuwo a kwarya. Ina kuka kwarai da gaske. Ya kamata yanzu, magabatan Najeriya, a hada kai, domin a tabbatar da zaman lafiya”.

Hassan Bakari ya jaddada cewa Najeriya giwa ce a Afirka, kuma lafiyarta nada nasaba da kwanciyar hankali a nahiyar baki daya.

Himma Bata Ga Raggo - Hassan Bakari - 6'32"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:32 0:00
Shiga Kai Tsaye

TASKAR VOA: Yadda Tsofaffi Ke Fama Da Lalular Yanar Ido A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:26 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Fim Da Aka Shirya Kan Leah Sharibu Ya Samu Lambar Yabo
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:26 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Kalubalen Da Masu Fama Da Lalurar Galhanga Ke Fuskanta
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:26 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Tasirin Cibiyar Kula Da Lafiyar Mata Da Yara Ta HopeXchange A Ghana
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:41 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG