Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bam Ya Tashi A Wani Coci A Jos Jihar Flato.


Baraguzai bayan harin da aka kai a wani Masallaci a Jos makon jiya

Wakiliyar Sashen Hausa Zainab Babaji, ta bada labarin cewa wani mai gadi a wata Majami'a dake birnin Jos, ya sami rauni bayan da ya jefar da wata leda da aka bari a kofar shiga cocin, ya dauke ledar ya jefar da ita, a lokacin ne abun fashewa dake cikin ledar wadda ake kyautata zaton bam ne ya tashi.

Kamar yadda ta ci gaba da bayani, bam na biyu an ajiye shi ne a bayan daki, amma shi anyi sa'a bai tashi ba.Har jami'an tsaro suka sami nasarar warware shi.

Sakamakon haka ne aka hana masu ibada shiga cocin gudun watakil d a wasu bama-baman da ba'a gani ba.

Babu karin bayani, kan ko akwai karin mutane da suka jikkata sakamakon fashewar data auku.

Idan za'a iya tunawa a makon jiya ne wasu fashe fashe da suka tashi a aharabar wani Masallaci da kuma wani wurin cin abinci suka halaka mutane 40.

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:04:00 0:00

Bidiyo

Shugaban Gwamnatin Rikon Kwarya A Mali Goita Ya Tsallake Rijiya Da Baya
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Sanarwar Neman Afuwa daga Malam Abdujabbar Kabara
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:36 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Yi Tattaki Gida Bayan Ya Idar Da Sallar Eid El-Kabir a Daura
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:06 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Zauren VOA: Najeriya da Kaubalen 'Yan Aware - 005
please wait

No media source currently available

0:00 0:22:55 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Matsalar Tsangwamar Mata Masu Saka Abaya A Kanon Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:10 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG