Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Akwai Gibin Litan Mai Miliyan Talatin Da Biyar A Najeriya


Hanya mafi sauki na magance matsalar karancin Man fetur a Najeriya shine samo mai daga waje

Matatun Mai a Najeriya, na samar litar mai miliyan goma ne a kowace rana, inda Najeriya ke bukatar lita miliyan araba’in da biyar wanda ya nuna gibin lita miliyan talatin da biyar idan har matatun Man na aiki.

Mai bin diddigin hada hadar Kungiyar Yakubu dimka, ne ya furta haka a wani hira da muryar Amurka, a birnin Washington, yace hanya mafi sauki na magance matsalar karancin Man fetur a Najeriya shine samo mai daga waje domin cike gibin dake akwai.

Ya kara da cewa kungiyar na baiwa shugaba Buhari shawarar daya tuntubi kasar Saudia Arabia domin samun tatatcen mai domin saukakawa talakawa kuncin rashin Man fetur.

Yana mai cewa a yanzu haka ‘yan kungiyar sun biya kudin Mai fiye da wata hudu amma har yanzu basu samun daukar Man ba saboda babu .

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:18 0:00

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG