Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kashe Akalla 'Yan ISIS 250 A Kasar Iraqi


Harin da ake kaiwa mayakan ISIS ta sama shine mummunan hari da aka taba kaiwa kungiyar

A yau Alhamis jami’an Amurka da na Iraqi suka fitar da rahontan dake cewa, hare haren da ake kaiwa ta sama ya kashe a kalla mayakan kungiyar ISIS 250 a kasar Iraqi.

A kudancin Fallujar kawai hare haren saman sun farma kusan motocin kungiyar ISIS 40, tsohon birnin da ISIS ke da karfi kafin sojojin Iraqi da Amurka ke jagoranta ta kai hare haren sama su fatattakesu a makon da ya gabata.

sai dai jami’ai na gargadinHarin da ake kaiwa mayakan ISIS ta sama shine mummunan hari da aka taba kaiwa kungiyar, cewa duk da yake ana kashe su amma ra’ayinsu bai canza ba.

Cikin wannan makon ma Sojojin Siriya sun kwace ikon wani gari dake kusa da Iraqi, wanda mayakan IS ke amfani da shi wajen shige da fice.

Bayan kwashe wata guda ana fafatawa da samun nasarar sojojin hadin gwiwar na kwato birnin Falluja, sojojin Iraqi zasuyi yunkurin birnin Mosul, wanda yake birni mai girma na biyu daga hannun mayakan ISIS.

4.

Shugaba Joe Biden ya zama Shugaban Amurka na 46

Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris

BIDIYO: Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:51 0:00

An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris

BIDIYO: An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:35 0:00

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46
please wait

No media source currently available

0:00 1:45:22 0:00
XS
SM
MD
LG