Accessibility links

Daruruwan Yan Gudun Hijiran Konduga Da Ke Maiduguri Na Komawa Garuruwansu


A Maiduguri da ke jihar Borno ana aikin mayar da 'yan gudun hijira da suka fito daga Konduga shekaru uku bayan da suka tsere daga gidajensu domina kaucewa rikicin Boko Haram.

XS
SM
MD
LG