Accessibility links

Nijar Ta Samu Lambar Azurfa Ta Hanyar Dan Wasarta a Fannin Taekwando Isufu Abdurazak Alfaga A Wasannin Rio 2016.


Bayan kammala wasannin Olympics Ministan wasannin motsa jiki Salisu Ada ya bayyana gamsuwarsa da rawar da 'yan wasan Nijar suka taka a wasannin, Nijar dai ta samu lambar Azurfa ta hanyar dan wasarta a fannin Taekwando Isufu Abdurazak Alfaga.

XS
SM
MD
LG