VOA60 Duniya: A Somalia Mutane Sun Mutu A Wani Hari
Somalia: Akalla mutane 7 suka mutu bayan tashin wani bam da aka saka cikin wata mota a wajen wani wurin cin abinci a Mogadishu ranar laraba.
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 25, 2022VOA60 Duniya: Rasha Ya Kaddamar Da Hare-hare A Kan Ukraine