VOA60 DUNIYA: Tsohon Fitacen Madugun Mayakan Kasar Afghanistan Gulbuddin Hekmatyar Ya Dawo a Kabul Bayan Shekaru 20 A Boye
Tshohon fitacen madugun mayakan kasar Afghanistan Gulbuddin Hekmatyar ya dawo a babban birnin Kabul bayan kwashe shekaru 20 a boye, yayi kiran zaman lahiya zuwa da yan taaddan Taliban ya kuma zargi gwamantin kasar dake samun goyon bayan kasashen yammacin turai.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 25, 2022VOA60 Duniya: Rasha Ya Kaddamar Da Hare-hare A Kan Ukraine