Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BIDIYO: Majalisar Matasan Najeriya Ta Nunawa Minista Takalman Jami'an Tsaron Da 'Ya'yanta Ke Yi

BIDIYO: Majalisar Matasan Najeriya Ta Nunawa Minista Takalman Jami'an Tsaron Da 'Ya'yanta Ke Yi
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:43 0:00

Matasan Najeriya sun bayyanawa ministan matasa Solomon Dalung cewa daga yanzu ba sai Najeriya ta fita kasar waje domin sayo takalma ma sojoji da 'yan sanda da sauran jami'an tsaronta ba domin su na iya yinsu a cikin gida.

XS
SM
MD
LG