Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: George Weah Ya Karbi Rantsuwar Kama Aiki a Matsayinsa Na Sabon Shugaban Kasar Liberia

VOA60 AFIRKA: George Weah Ya Karbi Rantsuwar Kama Aiki a Matsayinsa Na Sabon Shugaban Kasar Liberia
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

George Weah ya karbi rantsuwar kama aiki a matsayinsa na sabon shugaban kasar Liberia a zabe na farko da aka sami sauyin gwamnatin dimukradiyya cikin lumana tun bayan shekarar 1944.

XS
SM
MD
LG