Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Ya Halarci Bikin Jana'izar Wadanda Aka Kashe Benue

Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Yemi Osinbajo ya halarci jana'izar wadansu mabiya addinin kirista da suka rasa rayukan su yayin da suke a ibada, ciki harda babban limamin cocin Katolika a kauyen Mbalom dake jihar Benue.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG