Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ziyarar Darektar Muryar Amurka Amanda Bennett a Najeriya

A rana ta biyu da ziyarar Darektar Muryar Amurka Amanda Bennett a Najeriya, ta gana da 'yan jarida maza da mata, da ministan watsa labarai Lai Mohammed, da kuma masu ruwa da tsaki kan batun 'yammatan Chibok

Domin Kari

16x9 Image

Grace Alheri Abdu

Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG