Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Duniya: Jirgin kasar Indenosia Na Lion Air dauke da Mutane 189 Ya Fada Cikin Tekun Tsibirin Java Da Ke Indonesia


VOA60 Duniya: Jirgin kasar Indenosia Na Lion Air dauke da Mutane 189 Ya Fada Cikin Tekun Tsibirin Java Da Ke Indonesia

No media source currently available

A yau ne jirgin kasar Indenosia na Lion Air dauke da mutane 189 ya fada cikin tekun tsibirin Java da ke Indonesia a yau Litinin mintina 13 bayan tashi daga filin jirgin Jakarta.

​
XS
SM
MD
LG