Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YALI: Youth African Leaders Initiative 2019

YALI, wato Youth African Leaders Initiative, shirine a kowacce shekara, wanda tsohon shugaban kasar Amurka Obama, ya kafa domin gayyatar matasan Afirka zuwa Amurka, don samun horo, da karin ilmi kan fannen aiyuka iri-iri. Wannan shekarar 2019, an samu taron matasa kimanin 800 daga kasashen Najeriya, Ghana, Nijar, Mali, Chadi, Cameroon, Kenya, Somalia, Ethiopia, Liberia, da sauran su.

Hotuna daga Mugbil Yabarow, VOA Sashen Afirka

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG