Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido Sanusi ya jagoranci bukin nadin sarkin Hausawan Turai, Alhaji Sirajo Jankado Labbo Musawa.

Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido Sanusi na biyu, ya jagoranci bukin nadin sarkin Hausawan Turai, Alhaji Sirajo Jankado Labbo Musawa a birnin Paris a Kasar Faransa. Sarkin Kano ya je Faransa ne bayan ya kammala halarta taron kolin Majalisar Dinkin Duniya a kasar Amurka. Al'ummar Hausawa dake Turai da wasu shugabanni daga sassa na Turai sun halarci bukin nadi.

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG