Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Jami'an Kasar Kenya Sunce Yawancin Wadanda Suka Mutu Sanadiyyar Ambaliyar Ruwa A Yammacin Kasar Ya Kai 65

VOA60 DUNIYA:  Jami'an Kasar Kenya Sunce Yawancin Wadanda Suka Mutu Sanadiyyar Ambaliyar Ruwa A Yammacin Kasar Ya Kai 65
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A kasar Kenya, jami'ai a kasar na cewa yawancin wadanda suka mutu sanadiyyar ambaliyar ruwa a yammacin kasar ya kai 65, yayın da gwaman jihar Pokot wadda ta fi kowane yanki lalacewa ke cewa mutane fiya da dubu 80 ne lamarin ya shafa.

​
XS
SM
MD
LG