No media source currently available
A China hukumomin lardin Hubei suka ce an kara samun mutane 245 da suka mutu da sabuwar cutar murar Coronavirus wadda ta kashe sama da mutane 1300 tun daga watan disamba bara.
Rarraba
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum