Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Hukumar zaben kasar Afghanistan ta ayyana Ashraf Ghani a matsayin wanda ya lashe zaben kasar

VOA60 DUNIYA: Hukumar zaben kasar Afghanistan ta ayyana  Ashraf Ghani a matsayin wanda ya lashe zaben kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Hukumar zaben kasar Afghanistan ta ayyana Ashraf Ghani a matsayin wanda ya lashe zaben kasar. Bayyana sakamakon zaben na zuwa ne watanni biyar bayan da aka kammala zaben wanda aka yi korafin an tafka magudi.

XS
SM
MD
LG