Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Shugaban Nijar wanda kuma shi ne shugaban kungiyar ECOWAS, Muhammad Isuhu, ya sanar da daukar matakin tura wakilai a Mali

VOA60 AFIRKA: Shugaban Nijar  wanda kuma shi ne shugaban kungiyar ECOWAS, Muhammad Isuhu, ya sanar da daukar matakin tura wakilai a Mali
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Nijar: Shugaban kasar wanda kuma shi ne shugaban kungiyar ECOWAS, Muhammad Isuhu, ya sanar da daukar matakin tura wakilai kasar Mali, dan ganin an dawo da mulkin demokaradiyya, bayan juyin mulki.

​
XS
SM
MD
LG