Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masu Zanga-Zangar Bikin Addini A Nepal Sun Yi Arangama Da 'Yan Sanda


Masu Zanga-Zangar Bikin Addini A Nepal Sun Yi Arangama Da 'Yan Sanda
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:50 0:00

Dubun-dubatar masu zanga-zanga sun yi arangama da ‘yan sandan kwantar da tarzoma, Alhamis, 3 ga Satumba, suna masu bijirewa kullen cutar coronavirus don gudanar da bikin addini a Nepal. Masu zanga-zangar sun taru a garin Lalitpur a kewayen keken hawa mai mutum-mutumin gunkin Rato Machindranath.

XS
SM
MD
LG