Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Kamaru masu zanga-zanga sunyi maci bayan kisan gillar da aka yi wa yara bakwai a wata makaranta, da wasu sauran labarai

VOA60 AFIRKA: A Kamaru masu zanga-zanga sunyi maci bayan kisan gillar da aka yi wa yara bakwai a wata makaranta, da wasu sauran labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau a Kamaru masu zanga-zanga sunyi maci bayan kisan gillar da aka yi wa yara bakwai a wata makaranta a yankin kasar dake amfani da turancin Ingilishi. Gwamnati ta daura alhakin akan mayakan 'yan aware na yankin, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG