Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masu Jakuna a Kenya Na Son Daina Yanka Dabbobin


Masu Jakuna a Kenya Na Son Daina Yanka Dabbobin
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:59 0:00

Dabi'ar yanka jakunan na sa ana sace wa masu dabbobin jakunansu kamar yadda rahotanni suka nuna.

Masu jakuna a Kenya su na neman a dakatar da yanka dabbobin har a bada, bayan da wata kotu ta dage haramcin na wucin gadi a farkon wannan shekarar. Sun ce ana sace jakunansu, ana kuma kashe su domin yin kayayyakin kwalliya da kuma magunguna a China. Victoria Amunga ta aiko da wannan rahoto daga Nairobi.
XS
SM
MD
LG