No media source currently available
Mazauanan garin Damboa na ci gaba da tserewa neman mafaka a garurruwa makwabta sakamakon harin da wasu mahara da ake zargin mambobin kungiyar Boko Haram ne suka kai a garin da maraicen ranar Alhamis.