A ci gaba da bayyana wasu 'yan siyasar Amurka masu tasowa masu alaka kai tsaye da Afirka wadanda ke sauya fasalin siyasar Amurka da Muryar Amurka ke kawo muku, wannan ne labarin Oye Owolewa, wanda iyayensa suka fito daga Najeriya.
Dan Najeriya Da Ya Zama Wakili A Gundumar Columbia