Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amsoshin Tambayoyinku


Ibrahim K Garba

Yau za a ji amsoshin tambayoyin Mallam Mainasara Nasarawa Funtua mai cewa: Ko yaya gurbatacciyar iska ta ke? Na ji masana sun yi has ashen cewa gurbatacciyar iska za ta ninka har sau 30 nan da shekara ta 2030. Shin mene ne illar gurbatacciyar iska ga bil’adama?

To idan Mallam Mainasara Nasarawa Fantua da sauran masu saurarenmu na tare da mu, ga amsar da wakilinmu a shiyyar Adamawa, Mohammad Salisu Lado ya samo daga Farfesa Sadiq Fatay na Sashin Ilimin Jugrafiyya a Jami’ar Modibbo Adama da ke Yola, jihar Adamawa, Najeriya, wanda ya yi bayani kamar yadda za a ji a sautin:

please wait

No media source currently available

0:00 0:12:27 0:00

XS
SM
MD
LG