Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Dawo Lafiya-An Haramtawa Baburan Dakon Kaya Daukar Mutane


Baba Makeri
Baba Makeri

A wannan mako shiri A Dawo Lafiya ya duba yanda mutane ke kallon matakin hukumomin jihar arewa maso gabashin Ghana suka dauka na harmta amfani da Babura mai tayoyi uku dake dakon kaya da ake kira Motor king ko kuma aboboya a Ghana ya dauki mutane. Gwamnati dai ta kan alakanta daukar mutane da wannan abin hawan da yawan hatsira a jihar da ma wasu wurare a cikin kasar.

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:43 0:00

XS
SM
MD
LG