Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Batun Gadon Ya Yan Marigayi Sarkin Zazzau, 23 Mayu 2022


Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

A sabon shirin za mu shiga masarautar Zazzau a jihar kaduna don duba korafin rashin samun gado na 7 daga ya yan marigayi Alhaji Abubakar Akibiya 25 wanda ya kwana biyu da rasuwa tun 1979. Marigayin dai yaya ne ko wan marigayi Sarkin Zazzau ne Alhaji Shehu Idris wanda ya rasu a 2020.

Lokacin da Allah ya yi ma marigayi Abubakar Akibiya rasuwa ya bar dukiya mai tarin yawa ga ‘ya’yan sa maza da mata. Iyalin marigayin sun yi ikirari da nuna shaidar wasu takardu da ke nuna marigayi Sarkin zazzau Shehu Idris ya karbi ragamar raba gadon, inda ya adana dukiyar da nufin rabawa magadan musamman in sun mallaki hankalin karbar gadon su. Manyan yaran sun samu kason su amma kananan sun ce ba su samu ba.

Saurari kashi na farko na shirin:

Ciki Da Gaskiya: Batun Gadon Ya Yan Marigayi Sarkin Zazzau - 12'43"
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:43 0:00

XS
SM
MD
LG