Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Chrisphe Galtier, Tsohon Kocin Nice da Lille, Ya Maye Gurbin Morichio Pochettino a PSG *Akwa wasu labarai na wasannin Nijer


Mauricio Pochettino, Kocin PSG mai barin gado
Zamu soma labarun wassaninmu na ranar yau da mako na 25 na teburin wassanin kwallon kafa na super ligue na Jamhuriyar Nijer :
1. Sahel S.C 1 - 0 AS SONIDEP.
2.US GN 0 - 2 AS Douanes .
Gabanin haka, an fafata a mako na 24 na super ligue na kwallon kafa ta Jamhuriyar Nijer :
1.AS Nigelec 1 - 3 AS GNN. 1ere AS Nigelec --- 57 Pts.
2.AS FAN 1 - 1 Urana. 2éme AS Douanes 50 Pts.
3.AS Sonidep 1 - 2 AS Douanes. 3éme USGN 42 Pts.
4.Racing 1 - 1 AS Police. 4éme AS GNN 42 Pts.
5.Olympique 2 - 1 Akokana. 5éme Espoir 34 Pts.
6.US GN 2 - 3 J.S.Tahoua US GN. 6éme AS FAN 32 Pts.
7.Sahel S.C 4 - 3 Espoir 7éme J.S Tahoua 32 Pts.
8éme AS Police 31 Pts.
9éme Olympic 30 Pts.
10éme Sahel 30 Pts.
11éme Akokana 29 Pts
12éme Urana 29 Pts.
13éme AS Sonidep 26 Pts.
14éme Racing 24 Pts.
------------------------------------------------------------------------------------------
Ligue Nationale
Groupe A :
-1.Lantarki 1 - 1 Entente Dosso. 1er.............Liberté 26 Pts
-2.Dan Kassawa 0 - 0 AS Université. 2em-Dan Kassawa 23 Pts.
-3.Lada Diffa 3 - 2 Dan Gourmou Tahoua. 3éme --Wambeye 22 Pts.
-4.Sonake 0 - 0 Liberté 4ém-Entnte Dosso 21 Pts
-5.Wambeye 1 - 0 Azam. 5ém AS Univrsité 21 Pts.
6me Dan Gourmou 16 Pts.
7me Zam Niamey 14 Pts.
8me Lada Diffa ------10 Pts.
9me------ Sonanke ----9 PTS.
10me ----Lantarki-------7 Pts.
Groupe B :
-1.Jangorzo 2 - 1 Kandaji. 1er...Tagour Dosso 23 Pts
-2.Etoile Rouge NY 0 - 1 J.S.A Tahoua 2em-Jangorzo 22 Pts.
-3.Nassara Agadez 3 - 2 Tagour Dosso. 3éme --Ni'Ima Diffa 20 Pts.
-4.Talwa 0 - 0 Zoumounta 4ém-Kandadji 19 Pts
-5.Alkali Nassara 0 - 1 Ni'ima. 5ém Zoumounta 16 Pts.
6me Alkali Nassara 16 Pts.
7me Etoile Rouge 16 Pts.
8me Nassara Agadez -13 Pts.
9me---J.S.A Tahoua--12 PTS.
10me Talwa Agadez-12 Pts.
+++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++
A yau Talata ne, kungiyar kwallon kafa ta kasar Faransa ta PSG, ta gabatar da sabon kocinta Chrisphe Galtier.
Tsohon kocin na Nice da Lille, ya karbi ragamar kungiyar ta PSG ne a hannun Morichio Pochettino da ya yi tuntube a ajin 'yan 16 na wassanin kwallon kafa na kulob - kulob, zakarun kasashensu a nahiyar Turai, bayan da kulob din na PSG ya sha kashi da ci 1 - 3 a hannun Real de Madrid bayan PSG din ta yi Nassara ci 1 - 0 da banza a karawar su ta farko a Parc des Princes na kasar Faransa.
Pochettino, ya share shekara daya kacal rike da ragamar kungiyar kwallon kafa ta PSG.
'Yan wasan PSG na taya Mbappe murnar zura kwallo a karawarsu da Angers
'Yan wasan PSG na taya Mbappe murnar zura kwallo a karawarsu da Angers
Tsakanin Yuro Miliyon 5 zuwa 8 ne, kungiyar kwallon kafa ta PSG ta share domin sayen kocin daga kulob din OGC Nice, inda ya rage masa kwantaragin shekara guda a nan gaba.
-----------------------------------------------------------------------------------------
A wasan sada zumunci na kokuwar gargajiya tsakanin Senegal da Nijer da M'Gome da Bala Haruna suka shirya da taimakon hukumar kokuwar gargajiya ta Nijer, an tashi da nassara Senegal da ci 2 - 1 da mutuwar tsaye guda, sai dai zakaran Nijer Issaka Issaka da ya ki fitowa yin kokuwar, a cewar makusantar shi, an shirya masa wata makarkashiya ne domin karya lagonsa, kasancewar ya zama gagara badau a Nijer a baya - bayan nan a kokuwar gargajiya.
Saurari rahoton Harouna Bako:
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:45 0:00

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG