Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: An Yiwa Wani Yaro Allura Bai Ci Abinci Ba Wanda Hakan Ya Yi Sanadiyyar Rasa Ransa A Legas, Oktoba 06, 2022


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Wani rahoto da kafar African Examiner ta fitar ya nuna cewa an yiwa wani yaro allura bai ci abinci ba wanda sanadiyyar hakan ya rasa ransa.

Hakan ya faru ne a wani asibiti dake yankin Ogombo na jihar Legas.
Hakan yasa shirin lafiya uwar jiki na wannan makon ya tattauna da kwararren likitan yara, Dr. Lawal Musa Tahir dake shahararren asibitin Nizamiye na kasar Turkiyya dake Abuja kan ka'idojin allura.
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:53 0:00

XS
SM
MD
LG