Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Takaddama Kan Gonar Zinari a Jihar Yobe - Kashi Na Hudu


Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

Washington DC - A shirinmu da ya gabata mun ji bayanan hakimin yankin Bulabulin dake Damaturu, Kalli Abba Mursama, kan batun gonar nan da a ke maganar ta na da zinari a jihar Yobe, inda ya tsame hannun sa daga marawa ko wane bangare baya sai dai batun tabbatar da adalci.

Hakimin ya ce duk da sa bakin sa, hakan bai sa wanda ya ce ya sayi gonar wani ma’aikacin gwamnati Zakar Abdulkadir sassautowa don a warware takaddamar ba, inda ya nace sai dai a kai shi kara kotu.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Ciki Da Gaskiya: Takaddama Kan Gonar Zinari a Jihar Yobe - 9'38"
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:38 0:00

XS
SM
MD
LG