Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Batun Fitar Da Tsofaffin 'Yan Sanda A Cikin Tsarin Fansho A Najeriya-Fabrairu 14, 2023


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Batun nan na gwagwarmayar da tsaffin ‘yan sandan Najeriya keyi cewa a fitar da su daga tsarin biyan fansho karkashin hukumar PENCOM shi zamu tattauana a Shirin ‘Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon.

Saurarin Shirin:

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:00 0:00

XS
SM
MD
LG